Kawaidi Fassarar Hausa

🇺🇸 United States
Abdulkarim Nasir  | 
51
ASO score
Text
73/100
Reviews
0/100
Graphic
60/100
Other
0/100
rating
App Rating
rating
Votes
rating
App Age
1 year 5m
rating
Last Update
Jul 10, 2024

Compare with Category Top Apps

Metrics
Current App
Category Top Average
Difference
Rating
0
4.58
Number of Ratings (Voted)
0
577.2K
App Age
1y 5m
8y 3m
-83%
In-app Purchases Price
$0
$40
Update Frequency
521d
30d
+1 652%
Title Length
22
25
-12%
Subtitle Length
25
27
-7%
Description Length
3 921
2 755
+42%
Number of Screenshots
1443
1235
+17 %
Size
83MB
226MB
-63 %

Category Ranking in United States

All
New
Trending Up
Trending Down
Top Dec 06, 2025 Dec 13, 2025
No results were found!
Top Dec 06, 2025 Dec 13, 2025
No results were found!
Top Dec 06, 2025 Dec 13, 2025
No results were found!
Top Dec 06, 2025 Dec 13, 2025
No results were found!

Ranking Keywords in United States

Keywords App Rank
Illustration
Analyze this and other apps using Asolytics tools

Text ASO

Title (
Characters: 22 of 30
)
Kawaidi Fassarar Hausa
Subtitle (
Characters: 25 of 30
)
qawaidi da Hausa Complete
Description (
Characters: 3921 of 4000
)
Assalamu alaikum wa rahmatullahi wa barakatuhu yanuwa Musulmai, Da Sunan Allah Mai Rahama Mai Jin Kai. Allah Yayi dadin tsira da aminci ga shugabanmu Annabi Muhammadu (Sallallahu alaihi wasallam). Yabo da Godiya su kara tabbata ga Allah Madaukakin Sarki wanda da ni'ima taSa ayyuka kyawawa ke kammaluwa. Wannan sabuwar manhajja ce kuma irinta ta farko a wannan dandali na Apple App Store domin kawo muku cikakken littafin Kawa'idi domin ya kasance makarantar gida a gareku yanuwa Musulmi. Wanna manhajja ta Qawa'idi tana aiki ba tare da data ba wato offline take aiki. A cikinta zaku samu: 1. kawa-idi fassarar hausa pdf 2. Littafin Kawa'idi Audio wato kawa'idi mp3 mai dauke da sauti inda malam ke karantawa da fassarawa sannu a hankali tamkar dai kuna daukar karatun a gaban malami a makaranta. 3. FASSARAR LITTAFIN KAWA-IDI DA HAUSA 4. Kawaidi Warash wato kawa idi arabic mai dauke da rubutun larabcin wato dai Litttafin Kawa'idi Rubutun Hannu Na Warash 5. littafin kawa-idi fassarar hausa mai kaloli domin fahimtar ma'anonin daidaikun kalmomin littafin na kawa idi Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Sarki. Tsira da Amincin Allah su kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad (S.A.W). Bayan haka, Wannan littafi ne da yake bayani a kan Tauhidi a addinin Musulunci cikin harshen Hausa, domin amfanin Musulmi kasancewar wannan hanya mafi sauki wajen yada sako a cikin fadin duniya ga miliyoyin mutane, sabanin tsohuwar hanya ta buga littafi a rarraba shi, da fatan za’a samu wani wanda zai dauki nauyin wannan aiki a matsayin Sadakatul Jariya domin cigaba da gudanar da wannan aiki na alkhairi ta yadda wata rana zai zamto akwai tarin littattafai masu yawa cikin harshen Hausa kyauta domin yada addinin Allah. ƙawaidi hausa Abubuwan dake cikin wannan littafin na qawa idi fassarar hausa : 1. Akidodin Tawhidi (الْعَقَائِدُ التَّوْحِيدِيَّةُ) 2. ƙa’idodin Sallah (قواعد الصلاة) 3. Babin Farillan Sallah (بَابُ فَرَائِضِ الَصَّلاَةِ) 4. Babin Sunnonin Sallah (بَابُ سُنَنِ الصَّلاَةِ) 5. Mustahabban Sallah (فَضَائِلِ الصَّلاَةِ) 6. Babin wankan da yake wajibi (بَابُ مُوجِبَاتِ الْغُسْلِ) 7. Babin cikin wanka na sunnah (بَابُ فِي الْغُسْلِ الْمَسْنُونِ) 8. Babin cikin Salloli na sunnah (بَابُ فِي الصَّلاَةِ الْمَسْنُونِ) 9. Babin ƙa’idojin Musulunci (بَابُ قَوَاعِدِ الْإِسْلاَمِ) 10. Babin Sujjada gabanin/kafin Sallama wato sujjada qabli (بَـابٌ فِي السُّجُودِ قَبْلَ السَّلاَمِ) 11. Babin Sujjada bayan Sallama wato sujjada ba'adi (بَابٌ فِى السُّجُودِ الْبَعْدِيِّ) 12. Babi acikin rafkanuwar da babu sujjada acikinsa (بَابٌ فِى السَّهْوِ اَلَّذِ لاَ سُجُودُ فِيهِ،) 13. Babin Farillan Alwala (بَابٌ فَرَائِضِ الْوُضُوءِ) 14. Babin Sunnonin Alwala (بَابٌ سُنَنِ الْوُضُوءِ) 15. Babin Mustahabban Alwala (بَابٌ فَضَائِلِ الْوُضُوءِ) 16. Babin Farillan taimama (بَابٌ فَرَائِضِ التَّيَمُّمِ) 17. Babin Sunnonin Taimama (بَابٌ سُنَنُ التَّيَمُّمِ) 18. Babin sunnonin Wanka (بَابٌ سُنَنُ الْغُسْلِ) 19. Babi acikin Mustahabban Wanka (بَابٌ فِي فَضَائِلِ الْغُسْلِ) 20. Ma’anar Kalmar Shahada wato kalmar Tauhidi - Laa iLaaha iLLallahu (معنى لا إله إلا الله) 21. Murshida - waɗannan Aqidojin Ahlus Sunna ne wadda ake kira da “Murshida” (الْمُرْشِدَةِ) 22. Fa'ida - Wata fa’ida acikin ambaton sashin abinda saninsa yakamata (فَائِدَةٌ فِي ذِكْرِبَعْضِ مَا يَنْبَغِي تَعَلُّمُهُ ) 23. Karanci maanar tahiya a Sallah - Tahiyar Sallah (اَلتَّشَهُّدُ فِي الصَّلَاةِ) 24. AlKunutu (القنوت) 25. Salatul Ibrahimiyya wanda Annabi ya koyar da sahabbai (الصلاة الإبراهيمية) 26. Sayyidul istigfari - Shugaban Istighfari (سيد الإستغفار) 27. Addu'ar Neman Zabi - addu'ar istikara (دُعَاءُ الْإِسْتِخَارَةِ‬) Annabi (s.a.w) yace: Duk wanda ya yada aikin alkhairi, yana da lada kwatankwacin na wanda ya aikata wannan aikin alkhairi. Don haka ku aika da wannan manhajja zuwa ga yanuwa musulmai ta kafafenku na sadarwa domin ya zama sadaka mai gudana a gareku damu baki daya. Domin tuntubata kareemtkb@gmail.com Nagode.}
Read more

Visual ASO

Screenshots

Rating & Reviews

Reviews Overview
🧐 Coming Soon…
Rating
0
0 voters

Some Latest Reviews

Other

Additional Information
Rating:
0
Voted: 0
App Store Link:
Website:
Email: -
Privacy Policy:
Categories: Music, Education
Size: 83MB
App Age: 1 year 5 months
Release Date: Jul 10, 2024
Last Update: Jul 10, 2024
Version: 1.0
Version history
1.0
Jul 10, 2024

More by Abdulkarim Nasir

Sudais Full Quran MP3 Offline 51 Offline Quran | Mukhtar alHajj 44 Riyadus Salihin Hausa 50 Complete Tafseer Sheikh Jafar 55 Tambayoyi Dubu - Sheikh Jafar 61 Arbauna Hadith Sheikh Jafar 65 Rediyon Hausawa 39 Dua e Qunoot Offline MP3 &Text 48 Skin Infections and Treatments 51 Muallim Repeat Quran Offline 49 Everyday Dua and Azkar Offline 65 Shuraim Full Quran MP3 Offline 63 Sautus Sunnah Kabiru Gombe 55 Kundin Tarihi - Aminu Daurawa 55 Pantami Ramadan Tafseer 2022 54 Bulughul Maram Hausa 31 Alaramma Kano Quran MP3 42 Umdatul Ahkam Hausa 22 Magana Jari Ce 1 2 3 51 Lakcoci Zafafa 36 Siffatus Salatin Nabiyyi Jafar 65 Nigerian Currency Gallery 49 Qari Saidu Haruna Quran MP3 48 خواطر حول القرآن الكريم 43 Full Quran MP3 Offline Maher 71 Quran Kareem Offline by Alossi 46 Waazi Da Hausa MP3 44 Kabiru Gombe 34 Guzurin Mahajjata 44 Juz Amma Jafar 37 Imams of Masjid al Haram 44 Yahuza Bauchi | Sharif Bala 49 Quran Offline | Mallam Jaafar 58 Tafarkin Tsira 21 Quran Warsh Audio AlJazairi 46 All Imams of Masjid An-Nabawi 43 Jikan Malam Wa'azin Turmi 55 Hosary Quran Pause You Repeat 52 Guess The Surah by Emoji 37 The Quran in English Offline 48 Web Development Languages Quiz 53 Miraculous Quran 34 Quran Khalid alJalil Offline 50 Life of Prophet Muhammad Audio 58 Al-Qur'an FULL iDris Abkar mp3 51 Chemical Elements Quiz & Study 48 Quran Audio Mansour Al Salimi 60 Quran AlDuri - Noreen Muhammad 67 Noble Quran Ali al Huzaifi 51 Lives Of The Prophets 54 Tilawa Quran - Yasser alDosari 51 Sudanese Quran AlZain Mohamed 50 JAMB Past Questions and Answer 48 13 Line Quran Indopak Script 52 99 names of Allah + audio mp3 43 Quran Hindi Tarjuma and Tafsir 49 Mushaf Al Hifdh Al Muyassar 52 Quran Full+ Dua Saad-alGhamidi 47 Quran Urdu Audio Offline 45 al-Agami Quran Voice 44 Color Quran Tafsil Al Maudu'i 52 Turkey Hunting Calls App 44 Quran Qaloon An Nafi Offline 52 Quran Indonesia Audio Offline 49 All Medical Mnemonics App 55 Supercars Engines Sounds 2024 51 Holy Quran Al Douri An Abu Amr 63 Chinese Quran Audio Book + 33 Ultrasound Guide Case Studies 55 Holy Quran | القرآن الكريم 61 Quran Warsh Tajwid MP3 Offline 53 Quran Bengali Translation MP3 52 Mushaf Tajweed Hafs Riwayah 39 Multi Line Quran Nastaleeq App 45 Quran In Turkish MP3 and PDF 63 coran: français, arabe, tafsir 51 Littafin Ahalari Da Hausa 51 Palestine Profile Pic Maker 48 Moose Hunting Calls App 44 Surgical Suture Easy Mastery 54 lab values medical reference + 38 Pregnancy tracker & calculator 52 Sahih Bukhari English Audio 49 Random Quran Verse 46 Kawaidi Fassarar Hausa 51 Vaginal Yeast Infection Remedy 48 X-Ray Interpretation Guide 48 Cow Sounds App 35 PDF Reader Auto Scroll 54 Heart Sounds and Lung Sounds 46 Riyadus Salihin English Arabic 53 Clinical ECG Interpretation 46 Smart Quran MisharyAlafasy MP3 59 Rain Soothing Quran for Sleep 53 AMC Question Bank 46 USMLE STEP 1 QUESTION BANK 48 Ruwan Bagaja Offline 34 Bayan ul Quran - Tafseer Urdu 48 Human Anatomy and Physiology + 48 Whitetail Deer Calls Offline 41 PLAB Question Bank 46 Quran Autoscroll القرآن الكريم 50 Pink Quran App القران الكريم 53 40 hadith e nawawi Offline 41 Tarihin Annabi Yusuf MP3 45 Tafheem ul Quran Urdu Offline 52 sahih bukhari shareef urdu pro 48 TDEE Calculator + BMR + BMI ° 42 Russian Quran - Коран Хаким 55 koranen svenska: läs & lyssna 51 Pathology for the USMLE Exams 47 Prophet Muhammad In The Bible 48 Quran Tafsir English Audio 55 Quran in Spanish Read + Listen 58 Tafseer Ibn-e-Kaseer Urdu MP3 54 Tafheem ul Quran English Audio 48 Qaida Noorania - قاعدة نورانية 59 koran audio mp3 pro : deutsch 52 Matn Shatibiyyah متن الشاطبية 59 Ahkamul Janaiz | KashfShubuhat 43 ميسر المتون - المقدمة الجزرية 47 Noorani Qaida IndoPak Edition 53 Tuhfat Al Atfal - تحفة الأطفال 53 Ahsanul Qawaid - Learn Quran 55 Alƙurani Mai Girma Hausa Quran 48 Quran For Kids 10 surahs 54 baby sleep - baby white noise+ 52 Surah Al Baqarah MP3 Offline 35 MP3 Quran Playlist Player 52 Raddul Azhan Tafsirin Gumi MP3 49 MRCP Question Bank 37 Hafalan Juz Amma Lengkap 55 Juz Amma MP3 Offline - Muallim 41 The Power of Istighfar 51 100 Cases In Surgery 48