Sautus Sunnah Kabiru Gombe

🇺🇸 United States
Abdulkarim Nasir  | 
51
ASO score
Text
73/100
Reviews
0/100
Graphic
60/100
Other
0/100
rating
App Rating
3.1
rating
Votes
22
rating
App Age
6y 6m
rating
Last Update
Apr 18, 2020

Compare with Category Top Apps

Metrics
Current App
Category Top Average
Difference
Rating
3.46
4.46
-22%
Number of Ratings (Voted)
21
502.2K
-100%
App Age
6y 5m
8y 6m
-24%
In-app Purchases Price
$0
$48
Update Frequency
2075d
41d
+4 963%
Title Length
26
24
+8%
Subtitle Length
28
25
+12%
Description Length
3 369
2 471
+36%
Number of Screenshots
468
1055
-56 %
Size
0MB
280MB

Category Ranking in United States

All
New
Trending Up
Trending Down
Top Dec 15, 2025 Dec 22, 2025
No results were found!
Top Dec 15, 2025 Dec 22, 2025
No results were found!
Top Dec 15, 2025 Dec 22, 2025
No results were found!
Top Dec 15, 2025 Dec 22, 2025
No results were found!

Ranking Keywords in United States

Keywords App Rank
Illustration
Analyze this and other apps using Asolytics tools

Text ASO

Title (
Characters: 26 of 30
)
Sautus Sunnah Kabiru Gombe
Subtitle (
Characters: 28 of 30
)
Zafafan Lakcoci Masu Dadinji
Description (
Characters: 3369 of 4000
)
Sautus Sunnah, Kabiru Gombe, Waazi, wa'azi, malam kabeer Gombe, Kabeeru Gwambe, wa'azi da Hausa. Sautus sunnah mp3 Sunnah Sak bidi'a sam Acikin wannan manhajja zaku samu wa'azuzzuka ko wa'azozi kamar haka: 1. Tarkon shaidan : inda malam Kabiru Gombe yayi bayanın irin kafircin sihirin da mata masu zuwa waken bokaye keyi. Zakuji labarin wannan matar data gagara ganin dakin Allah a Makkah wato Ka'abah saboda wani tsabagen aikin sihiri data yiwa kishiyarta da yayanda. Malam sheikh Kabiru Gombe mp3 2. iLLar Zina da masifar zina akan jama'a Malam kabiru Gombe harshen Hausa mp3. 3. Ko kinki Ko Kinso karatun malam kabiru gombe mp3 4. Malaman Bidi'ah da tabargazarsu karatun malam kabiru Gombe 5. Lakca me taken dakan daka shiqan daka audio malam kabiru Gombe. 6. Iskancin 'yan bidi'ah : Malam kabiru Gombe mp3 7. 'Yan kala kato wato 'yan gardiyanlığına yace ba Allah yaceba 8. 'Yan matan zamani Sunnah MP3 9. Sabuwar Madinah Kabiru Gombe 10. Sheikh kabiru Gombe Zikiran sunnah ba zikiran bidi'ah bah 11. Alamomin fashion alQiyamah Malam Kabiru Gombe SHEIKH MUHAMMADU KABIRU HARUNA GOMBE Wannan Manhaja taqunshi wasu daga cikin karatuttukan malam kabiru ibrahim Gombe. wannan malami wato Sheikh kabiru gombe malamine na sunnah, wadda yake fadakarwa a addinin musulunci . Shahararren malamin sunnah ne. Sheikh kabiru gombe hudubah SHEIKH MUHAMMAD KABIRU GOMBE Takaitaccen Tarihin sheikh Muhammad Kabiru Haruna Gombe. Daga : Alaramma Usman Birnin Kebbi. Sheikh Muhammad Kabiru Haruna Gombe, An haifi Malam a garin Kuri a karamar hukumar Yamaltu Deba, a jihar Gombe. Malam yayi makarantar firamare a garin Gombe, a islamiyya ta Izala anan garin Gombe Sheikh kabiru Gombe ya samu Haddar AL'QURANI mai girma tare da gyara karatun sa a wajen malamai irin su : Sheikh Zarma Gombe, Da Sheikh Dr. Abdullahi Saleh Pakistan. Ya kuma yi wasu karatunsa na ilimi a wajen maluma irin su Sheikh Usman Isah Taliyawa Gombe. Sheikh Kabiru Gombe ya zama Alaramma mai jan baki a kungiyar Izala tun yana karami, kafin daga bisani ya juya zuwa mai wa'azi wanda a halin yanzu duniyar Hausa take amfana da wa'azin sa. Sheikh Kabiru Gombe bai tsaya iya wa'azi ba, yana taba kasuwanci sannan babban Manomi ne, Malam yana da mata hudu da yara da jikoki. Malam yana da baiwa kwarai, domin duk abun da malam ya haddace to da wuya kaga wannan abu ya salwanta a kwakwalwarsa Allah ya karawa rayuwar Sheikh albarka, ya bamu ikon aiki da abun da muke karantawa da wanda muke karantarwa. Amin. Akwai sauran manhajjoji masu zuwa in saha Allahu da zasu kawo muku wadannan lakcoci : Waye Mai Sallah - Sheikh Kabiru Gombe Mp3 ILar Zina Kan Jama'a - Sheikh Kabiru Gombe ILLar Shaye-shaye - Sheikh Kabiru Gombe Mp3 Sunnah Sak Bidia Sam - Sheikh Kabiru Gombe Illar Shi'a A Jiya - Sheikh Kabiru Gombe Su Waye Masu Amana - Sheikh Kabir Gombe Mutuwa Da Zaman Kabari -Sheikh Kabir Gombe Riba da Illolinta - Sheikh Kabiru Gombe Anfake Da Guzuma an Harbi Karsana - Gombe ----------------------- Lessons and lectures of the famous and beloved Islamic Sunni Scholar of the Hausaland Sheikh Kabiru Gombe. This application is FREE. All lectures play perfectly offline. No need of internet connection. You can use the repeat button to repeat a lecture or shuffle button to shuffle. If you enjoy this Free app please come to the App Store and rate it 5-stars and also leave your review. Thank you.}
Read more

Visual ASO

Screenshots

Rating & Reviews

Reviews Overview
🧐 Coming Soon…
Rating
3.1
22 voters

Some Latest Reviews

Other

Additional Information
Rating:
3.1
Voted: 22
App Store Link:
Website: -
Email: -
Privacy Policy:
Categories: Lifestyle
Size: -
App Age: 6 years 6 months
Release Date: Jul 03, 2019
Last Update: Apr 18, 2020
Version:
Version history
Apr 18, 2020
First release
1.1
Oct 16, 2019
- App is now universal (works on iPad and iPhone) - Supports iOS version 10.0 or newer - New stunning user interface Enjoy!

More by Abdulkarim Nasir

Arbauna Hadith Sheikh Jafar 55 Sudais Full Quran MP3 Offline 51 Tambayoyi Dubu - Sheikh Jafar 61 Riyadus Salihin Hausa 50 Complete Tafseer Sheikh Jafar 65 Ultimate Ruqyah Shariah MP3 57 Offline Quran | Mukhtar alHajj 44 Skin Infections and Treatments 51 Everyday Dua and Azkar Offline 65 Rediyon Hausawa 34 Magana Jari Ce 1 2 3 51 Sautus Sunnah Kabiru Gombe 51 Shuraim Full Quran MP3 Offline 53 Muallim Repeat Quran Offline 49 Full Quran MP3 Offline Maher 71 Kundin Tarihi - Aminu Daurawa 40 Umdatul Ahkam Hausa 22 Bulughul Maram Hausa 28 Waazi Da Hausa MP3 44 Lakcoci Zafafa 26 Quran Kareem Offline by Alossi 46 Alaramma Kano Quran MP3 42 Hosary Quran Pause You Repeat 52 Juz Amma Jafar 37 All Imams of Masjid An-Nabawi 45 Tafarkin Tsira 21 Kabiru Gombe 34 Guzurin Mahajjata 40 Imams of Masjid al Haram 44 Quran Offline | Mallam Jaafar 58 Jikan Malam Wa'azin Turmi 45 Siffatus Salatin Nabiyyi Jafar 65 Qari Saidu Haruna Quran MP3 48 Pantami Ramadan Tafseer 2022 44 Quran Warsh Audio AlJazairi 46 خواطر حول القرآن الكريم 43 Nigerian Currency Gallery 49 Yahuza Bauchi | Sharif Bala 49 Al-Qur'an FULL iDris Abkar mp3 51 Guess The Surah by Emoji 37 Life of Prophet Muhammad Audio 58 The Quran in English Offline 48 Miraculous Quran 34 Web Development Languages Quiz 53 Quran Audio Mansour Al Salimi 50 Quran Khalid alJalil Offline 50 Quran AlDuri - Noreen Muhammad 67 Quran Full+ Dua Saad-alGhamidi 47 Chemical Elements Quiz & Study 48 Tilawa Quran - Yasser alDosari 51 Sudanese Quran AlZain Mohamed 50 Noble Quran Ali al Huzaifi 51 Lives Of The Prophets 44 JAMB Past Questions and Answer 48 al-Agami Quran Voice 44 99 names of Allah + audio mp3 43 Color Quran Tafsil Al Maudu'i 62 Quran Urdu Audio Offline 45 Quran Hindi Tarjuma and Tafsir 49 Mushaf Al Hifdh Al Muyassar 52 13 Line Quran Indopak Script 52 Quran Warsh Tajwid MP3 Offline 53 Mushaf Tajweed Hafs Riwayah 39 Multi Line Quran Nastaleeq App 45 Holy Quran Al Douri An Abu Amr 63 Chinese Quran Audio Book + 33 Quran Qaloon An Nafi Offline 52 Quran Indonesia Audio Offline 49 Quran Bengali Translation MP3 52 coran: français, arabe, tafsir 51 Quran In Turkish MP3 and PDF 53 All Medical Mnemonics App 45 Littafin Ahalari Da Hausa 46 Ultrasound Guide Case Studies 55 Holy Quran | القرآن الكريم 60 Supercars Engines Sounds 2024 51 X-Ray Interpretation Guide 48 Random Quran Verse 46 Human Anatomy and Physiology + 48 Vaginal Yeast Infection Remedy 48 Turkey Hunting Calls App 44 Clinical ECG Interpretation 46 Moose Hunting Calls App 44 Kawaidi Fassarar Hausa 51 PLAB Question Bank 46 AMC Question Bank 46 Cow Sounds App 34 Smart Quran MisharyAlafasy MP3 59 Rain Soothing Quran for Sleep 53 Surgical Suture Easy Mastery 54 lab values medical reference + 38 Whitetail Deer Calls Offline 41 Bayan ul Quran - Tafseer Urdu 48 PDF Reader Auto Scroll 54 Quran Autoscroll القرآن الكريم 50 Pink Quran App القران الكريم 53 USMLE STEP 1 QUESTION BANK 48 Pregnancy tracker & calculator 52 Riyadus Salihin English Arabic 53 Ruwan Bagaja Offline 33 Sahih Bukhari English Audio 59 Heart Sounds and Lung Sounds 46 koranen svenska: läs & lyssna 50 Quran in Spanish Read + Listen 58 Tafheem ul Quran Urdu Offline 52 Palestine Profile Pic Maker 48 Quran Tafsir English Audio 55 Russian Quran - Коран Хаким 55 Pathology for the USMLE Exams 47 Tarihin Annabi Yusuf MP3 44 Prophet Muhammad In The Bible 48 Qaida Noorania - قاعدة نورانية 59 TDEE Calculator + BMR + BMI ° 42 40 hadith e nawawi Offline 40 sahih bukhari shareef urdu pro 48 koran audio mp3 pro : deutsch 52 Tafseer Ibn-e-Kaseer Urdu MP3 54 Tafheem ul Quran English Audio 48 Ahkamul Janaiz | KashfShubuhat 43 Tuhfat Al Atfal - تحفة الأطفال 48 Ahsanul Qawaid - Learn Quran 55 ميسر المتون - المقدمة الجزرية 47 Noorani Qaida IndoPak Edition 53 Quran For Kids 10 surahs 54 Matn Shatibiyyah متن الشاطبية 49 baby sleep - baby white noise+ 52 The Power of Istighfar 51 Surah Al Baqarah MP3 Offline 35 Alƙurani Mai Girma Hausa Quran 48 MP3 Quran Playlist Player 52 Hafalan Juz Amma Lengkap 55 Juz Amma MP3 Offline - Muallim 40 MRCP Question Bank 37 100 Cases In Surgery 48 Raddul Azhan Tafsirin Gumi MP3 49
Version history