Littafin Ahalari Da Hausa

🇺🇸 United States
Abdulkarim Nasir  | 
46
ASO score
Text
63/100
Reviews
0/100
Graphic
60/100
Other
0/100
rating
App Rating
5
rating
Votes
1
rating
App Age
1 year 7m
rating
Last Update
May 26, 2024

Compare with Category Top Apps

Metrics
Current App
Category Top Average
Difference
Rating
5
4.57
+9%
Number of Ratings (Voted)
1
587.5K
-100%
App Age
1y 7m
8y 1m
-80%
In-app Purchases Price
$0
$41
Update Frequency
592d
30d
+1 842%
Title Length
25
25
Subtitle Length
29
27
+7%
Description Length
3 690
2 715
+36%
Number of Screenshots
1638
1210
+35 %
Size
119MB
225MB
-47 %

Category Ranking in United States

All
New
Trending Up
Trending Down
Top Jan 01, 2026 Jan 08, 2026
No results were found!
Top Jan 01, 2026 Jan 08, 2026
No results were found!
Top Jan 01, 2026 Jan 08, 2026
No results were found!
Top Jan 01, 2026 Jan 08, 2026
No results were found!

Ranking Keywords in United States

Keywords App Rank
Illustration
Analyze this and other apps using Asolytics tools

Text ASO

Title (
Characters: 25 of 30
)
Littafin Ahalari Da Hausa
Subtitle (
Characters: 29 of 30
)
Ahalari Warash Fassarar Hausa
Description (
Characters: 3690 of 4000
)
Assalamu alaikum wa rahmatullahi wa barakatuh, Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Sarki, Tsira da Amincin Allah su kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad (S.A.W) bayan haka, Wannan manhajja ce domin kawo muku cikakken Littafin Ahalari mai dauke da rubutun larabci da kuma fassarar Hausa kana tana aiki ba tare da data ba. Ahalari Warash fassarar Hausa dominku. Fassarar Littafin Ahdhari مختصر الأخضري في الفقه المالكي - الكتاب مترجم إلى لغة الهوسا مختصر العلامة الأخضري في العبادات على مذهب الإمام مالك Wannan manhajja ta mukhtasarul Akhdari ta ƙunshi muhimman bangarori guda uku: 1. Rubutaccen littafin Ahalari mai dauke da fassarar Hausa. A wannan sashe zaku samu littafin alAkhdari mai dauke da rubutun larabci kana da fassarar Hausa bi da bi. Domin sauƙin dubawa akwai mazaɓa inda zaku iya zuwa kan kowanne fasali cikin sauƙi. Domin samun jerin fasalolin dake ciki sai ku danna alama dake sama-maso-dama na shafin farko na wannan mahaja. 2. Bayan sashen rubutaccen ahalarin sai kuma sashen littafin ahalari bugon warsu. A wannan sashe akwai cikakken littafin akhdari daga bango zuwa bango mai dauke da ahalari warash salon rubutun allo irin namu na tsangaya. Kana an ƙawata wannan sashe da launuka wato kaloli domin sauƙin dubawa. Ga ma'anar launukan kamar haka: 2.1 Launin shuɗi na nuni da Fasali 2.2 Launin Ja na nuni da Farali wato abun da ya wajaba wanda idan babu shi aiki kan ɓaci. 2.3 Launin kore na nuni da sunna ko sunnoni 2.4 Launin rawaya wato ruwan ɗorawa na nuni da mustahabbi 2.5 Sai launin pink wanda ke nuni da bayani kan hukunce-hukuncen rafkanuwa 3. A sashe na uku kuma zaku samu littafin ahalari audio mp3 wato dai ahalari sauti inda malam ke karantawa da kuma fassara littafin na ahalari. Malam ya biyo karatun daki-daki kana yana yi yana maimaitawa domin dai karatun ya shigi kunnen mai sauraro. Allah ya sakawa malam da gidan Aljannah ameen. A wannan sashi na alakhdari audio zaku iya maimaita sauti sau ba adadi wato (REPEAT SINGLE TRACK) ko kuma ku maimaita duka wato (REPEAT ALL) ko ku rufe maimaicin baki daya. Domin waɗannan zaɓuka sai ku danna alamar maimaici wato REPEAT BUTTON dake ƙasa-maso-dama na shafin ahalari audio-player. Kana zaku iya zaɓar sauti a matsayin FAVOURITE. Toh yanuwa musulmi, wannan manhajja ta ahalari itace irinta ta farlo a wannan dandali na Apple App Store don haka kada ku bari a baku labari. Sau da dama idan za'a yiwa mutum gorin karatu ko ilimin addini, akance "Wa, wannan da ko ƙawa'idi bai iya ba ballantana ahalari..." matuƙar ka sauke wannan manhajja ka kuma saurareta da karantata da kyau toh ahalari kam sai dai ka ɗorawa wani karatunsa in Allah Ya so. Yi maza ka/ki sauke ka/ki koyi ahalari kada abokai ko ƙawaye su rigaka/ki. Daga bisani idan kunji daɗin wannan manhajja ta littafin ahlari toh ku aika ta zuwa ga yanuwa musulmi ta kafafenku na sadarwa. Allah Ya amsa daga garemu baki ɗaya Ameen Yaa Hayyu Yaa Qayyum. Domin samun waɗansu manhajjoji irin wannan kamarsu kawaidi fassarar Hausa, ishimawi, iziyya, risala, muwaɗɗa malik da dai sauransu, sai ku aiko mana da saƙo ta adireshinmu kareemtkb@gmail.com ku ambaci sunan manhajjar da kukeso a ƙirƙira muku. Manhajjar da tafi yawan mabuƙatanta ita zamu fi mai da hankali waken ƙirƙira in shaa Allahu. تحميل كتاب متن الأخضري في العبادات على مذهب الإمام مالك Da fatan zaku ji daɗin wannan mahaja ta ahalari fassarar hausa littafin ahalari fassarar hausa pdf fassarar littafin ahlari littafin ahalari mai fassarar hausa ahalari fassarar hausa complete Zaku iya canja tsarin manhajjar tsakanin haske da duhu wato light/dark mode. Tsira da Aminci suƙara tabbatuwa ga fiyayyen halitta Annabinmu Muhammadu (s.a.w). Wassalamu alaikum wa rahmatullah.}
Read more

Visual ASO

Screenshots

Rating & Reviews

Reviews Overview
🧐 Coming Soon…
Rating
5
1 voters

Some Latest Reviews

Other

Additional Information
Rating:
5
Voted: 1
App Store Link:
Website: -
Email: -
Privacy Policy:
Categories: Music, Education
Size: 118MB
App Age: 1 year 7 months
Release Date: May 26, 2024
Last Update: May 26, 2024
Version: 1.0
Version history
1.0
May 26, 2024

More by Abdulkarim Nasir

Sautus Sunnah Kabiru Gombe 51 Tambayoyi Dubu - Sheikh Jafar 53 Riyadus Salihin Hausa 50 Ultimate Ruqyah Shariah MP3 62 Everyday Dua and Azkar Offline 55 Sudais Full Quran MP3 Offline 51 Skin Infections and Treatments 51 Dua e Qunoot Offline MP3 &Text 48 Arbauna Hadith Sheikh Jafar 65 Complete Tafseer Sheikh Jafar 55 Rediyon Hausawa 34 Kundin Tarihi - Aminu Daurawa 50 Shuraim Full Quran MP3 Offline 63 Full Quran MP3 Offline Maher 71 Muallim Repeat Quran Offline 49 Nigerian Currency Gallery 49 Umdatul Ahkam Hausa 22 Alaramma Kano Quran MP3 42 Quran Kareem Offline by Alossi 46 Waazi Da Hausa MP3 45 Siffatus Salatin Nabiyyi Jafar 65 Bulughul Maram Hausa 28 Guzurin Mahajjata 40 خواطر حول القرآن الكريم 43 Magana Jari Ce 1 2 3 51 Lakcoci Zafafa 26 Kabiru Gombe 34 Juz Amma Jafar 37 Pantami Ramadan Tafseer 2022 44 Imams of Masjid al Haram 44 Qari Saidu Haruna Quran MP3 48 Yahuza Bauchi | Sharif Bala 49 Quran Offline | Mallam Jaafar 58 Tafarkin Tsira 21 Jikan Malam Wa'azin Turmi 45 All Imams of Masjid An-Nabawi 45 Quran Warsh Audio AlJazairi 46 The Quran in English Offline 48 Hosary Quran Pause You Repeat 52 Life of Prophet Muhammad Audio 58 Miraculous Quran 34 Web Development Languages Quiz 53 Guess The Surah by Emoji 37 Al-Qur'an FULL iDris Abkar mp3 51 Quran Audio Mansour Al Salimi 50 Quran Khalid alJalil Offline 50 Noble Quran Ali al Huzaifi 61 Quran AlDuri - Noreen Muhammad 57 Tilawa Quran - Yasser alDosari 51 Chemical Elements Quiz & Study 48 Lives Of The Prophets 44 Sudanese Quran AlZain Mohamed 50 Quran Indonesia Audio Offline 49 Color Quran Tafsil Al Maudu'i 62 Quran Full+ Dua Saad-alGhamidi 47 al-Agami Quran Voice 44 Quran Urdu Audio Offline 45 Mushaf Al Hifdh Al Muyassar 52 13 Line Quran Indopak Script 52 Quran Warsh Tajwid MP3 Offline 53 JAMB Past Questions and Answer 48 99 names of Allah + audio mp3 43 Mushaf Tajweed Hafs Riwayah 39 Quran Hindi Tarjuma and Tafsir 49 Quran Qaloon An Nafi Offline 52 Holy Quran Al Douri An Abu Amr 63 Chinese Quran Audio Book + 33 Quran Bengali Translation MP3 52 Turkey Hunting Calls App 44 Multi Line Quran Nastaleeq App 45 coran: français, arabe, tafsir 51 Quran In Turkish MP3 and PDF 63 All Medical Mnemonics App 55 Supercars Engines Sounds 2024 51 Littafin Ahalari Da Hausa 46 Ultrasound Guide Case Studies 55 Holy Quran | القرآن الكريم 60 Kawaidi Fassarar Hausa 51 Random Quran Verse 46 Clinical ECG Interpretation 46 Moose Hunting Calls App 44 Vaginal Yeast Infection Remedy 48 Human Anatomy and Physiology + 48 Whitetail Deer Calls Offline 41 Cow Sounds App 34 X-Ray Interpretation Guide 48 lab values medical reference + 38 Surgical Suture Easy Mastery 54 PLAB Question Bank 46 Rain Soothing Quran for Sleep 53 Smart Quran MisharyAlafasy MP3 59 AMC Question Bank 46 Riyadus Salihin English Arabic 53 USMLE STEP 1 QUESTION BANK 48 PDF Reader Auto Scroll 44 Quran Autoscroll القرآن الكريم 50 Pregnancy tracker & calculator 52 Heart Sounds and Lung Sounds 46 Pink Quran App القران الكريم 53 Ruwan Bagaja Offline 33 Tafheem ul Quran Urdu Offline 52 Sahih Bukhari English Audio 59 Palestine Profile Pic Maker 48 Bayan ul Quran - Tafseer Urdu 48 Quran Tafsir English Audio 55 Quran in Spanish Read + Listen 58 Pathology for the USMLE Exams 47 Russian Quran - Коран Хаким 55 koranen svenska: läs & lyssna 50 TDEE Calculator + BMR + BMI ° 42 sahih bukhari shareef urdu pro 48 Prophet Muhammad In The Bible 48 Tarihin Annabi Yusuf MP3 44 Tuhfat Al Atfal - تحفة الأطفال 48 40 hadith e nawawi Offline 40 koran audio mp3 pro : deutsch 52 Qaida Noorania - قاعدة نورانية 59 Tafseer Ibn-e-Kaseer Urdu MP3 54 Tafheem ul Quran English Audio 48 Ahkamul Janaiz | KashfShubuhat 43 baby sleep - baby white noise+ 52 ميسر المتون - المقدمة الجزرية 47 Noorani Qaida IndoPak Edition 53 Ahsanul Qawaid - Learn Quran 55 Matn Shatibiyyah متن الشاطبية 49 MRCP Question Bank 37 Alƙurani Mai Girma Hausa Quran 48 Surah Al Baqarah MP3 Offline 35 Quran For Kids 10 surahs 54 MP3 Quran Playlist Player 52 Hafalan Juz Amma Lengkap 55 Juz Amma MP3 Offline - Muallim 40 The Power of Istighfar 51 100 Cases In Surgery 48 Raddul Azhan Tafsirin Gumi MP3 49