Quran Offline | Mallam Jaafar

🇺🇸 United States
Abdulkarim Nasir  | 
58
ASO score
Text
66/100
Reviews
50/100
Graphic
60/100
Other
0/100
rating
App Rating
5
rating
Votes
6
rating
App Age
3y
rating
Last Update
Dec 15, 2022

Compare with Category Top Apps

Metrics
Current App
Category Top Average
Difference
Rating
5
4.46
+12%
Number of Ratings (Voted)
6
498.7K
-100%
App Age
3y 0m
8y 5m
-64%
In-app Purchases Price
$0
$45
Update Frequency
1095d
40d
+2 636%
Title Length
29
24
+21%
Subtitle Length
26
26
Description Length
3 898
2 499
+56%
Number of Screenshots
1638
1081
+52 %
Size
175MB
281MB
-38 %

Category Ranking in United States

All
New
Trending Up
Trending Down
Top Dec 06, 2025 Dec 13, 2025
No results were found!
Top Dec 06, 2025 Dec 13, 2025
No results were found!
Top Dec 06, 2025 Dec 13, 2025
No results were found!
Top Dec 06, 2025 Dec 13, 2025
No results were found!

Ranking Keywords in United States

Keywords App Rank
Illustration
Analyze this and other apps using Asolytics tools

Text ASO

Title (
Characters: 29 of 30
)
Quran Offline | Mallam Jaafar
Subtitle (
Characters: 26 of 30
)
Qira'ar Karatun Al-Qur'ani
Description (
Characters: 3898 of 4000
)
Ku sauke wannan manhajja ta karatun alqurani domin sauraron Qira'ar Malam Jafar. Yana aiki ba tare da internet ba. Wannan manhajja kyautace kuma babu talla cikinta. Al-Qur'ani (Larabci: القرآن al-Qur'an) ko kuma Alkur'ani mai girma kamar yadda musulmi suka fada, littafi ne mai tsarki wanda Allah ya saukar da ayoyinsa ga annabin musulunci Muhammad (SAW). ta hannun mala'ika Jibrilu. A cikin akidar Musulunci, Kur'ani shi ne mafi muhimmanci kuma mafi girman mu'ujizar Muhammadu, yana tabbatar da cewa Muhammadu Annabi ne na gaskiya. Lafiyayyan hankali da tsaftataccen tunani na dan Adam da ayyuka na yau da kullum sun tabbatar da cewa kur'ani ya bada cikakkiyar kulawa da kariya ta fuskar haƙƙin ɗan adam na duniya, da 'yancin ɗan adam. Application features: 1. Full Quran mp3 offline 114 Quran Surahs 2. Search Surah by Surah-name or Surah number 3. Makki surahs indicated by masjid al-haram image i.e Holy Kaabah 4. Madani surahs indicated by masjid an-nabawi image (The Prophet (s.a.w) Holy Mosque in Madinah) 5. Ability to mark Surah as favourite. 6. Favourites list view provided. Remove or listen to favourited Surah 7. You can share the app with your family and/or friends 8. Surah info in English, Arabic and Hausa languages. 9.Beautiful Islam gallery featuring al-Kaabah, masjid an nabawi, Quran and more. Add or remove the provided islamic photos 10. Play, pause, next and previous controls. You can also shuffle or repeat a Surah 11. Quran surah names in English and Arabic 12. The number of verses of each Surah is indicated 13. Mute or unmute Quran Surah while playing. 14. Ability to read the Quran in mush style while listening 15. Play Malam Jafar Qira'a in background 16. Free without Ads Tarihin shigowar Musulunci a Kasar Hausa: A game da kasar Hausa, tarihi ya nuna mana ba a shigo mana da musulunci ta hanyar karfi ba. A’a musulunci ya shigo mana ne ta hanyoyin fataucin kasuwanci da kuma matafiya na sa-kai don neman tarihin kasa da da’awa ta wa’azi da kuma hanyar kaurace-kaurace na kabilu da al’ummu daga wuri zuwa wuri kamar yadda ya gabata. ‘Yan kasuwa su ne suka fara shigowa da musulunci kasar nan, amma ta hanyar daidaikun mutane ne. Wasu ma suna ganin tun a farkon karni na Hijirar Manzon Allah (S.A.W) musulunci ya fara saduwa da kasar Hausa ta gefen Katsina zuwa Kano, inda matafiya na kasuwanci suke bi daga wasu kasashe na Larabawa. Su ne kuma suka shigo mana da musulunci ta wannan hanyar zuwa arewacin Nijeriya. Sannan hanya ta biyu ita ce ta wurin matafiya don rubuta tarihin kasa kamar su Ibn Khaldun da masu wa’azi kamar su Al-Maghili. Ta wannan fuskar sun fi mai da hankalinsu ta saduwa da sarakuna da mahukunta da malamai. A wannan hanyar ta biyu sun zo ne daga baya, kuma sun samu kasar Hausa cike take da mabiya addinin musulunci musamman ma talakawa. Watau dai a takaice talakawa sun fara karbar musulunci a kasar Hausa kafin sarakunansu su karbe shi. Misali, sarkin Katsina Korau (1320-1353) shi ne ya fara karbar addinin musulunci, sai sarkin Kano Yaji (1349-1385) wanda Wangarawa suka zo a lokacinsa, suka shigar da shi addinin musulunci. Sai sarkin Zazzau wanda ya musulunta na farko cikin sarakunanta shi ne Muhammadu Rabo. A masarautar Zamfara kuwa musulunci ya fara shigowa ne shekara ta 1640 A.D. Amma an ce kasar Zamfara ta karbi musulunci kafin 1640 A.D shi ne ingantacce. Haka dai sarakunan suka rika musulunta suna karfafa Hakimai da Dagatai nasu a cikin musulunci da masu unguwanninsu har zuwa ga talakawa. Misali, a zamfara akwai wasu malamai wadanda ake kira malamai na ‘Yan Doto. Su wadannan malamai suna kasar Zamfara tun shekaru aru-aru kafin bayyanar Shehu Usman dan Fodiyo. Wadannan malamai su ne ake kyautata zaton cewa su suka rubuta wasu shahararrun littattafai ‘yan kanana cikin Ilmin Fiqhu da Tauhidi da sauransu. Kamar littafin Qawa’idi da Rashada da Ma’anar La’ilaha illallahu Muhammadur- Rasulullahi da makamantansu.}
Read more

Visual ASO

Screenshots

Rating & Reviews

Reviews Overview
🧐 Coming Soon…
Rating
5
6 voters

Some Latest Reviews

Other

Additional Information
Rating:
5
Voted: 6
App Store Link:
Website: -
Email: -
Privacy Policy:
Categories: Lifestyle, Music
Size: 174MB
App Age: 3 years
Release Date: Dec 14, 2022
Last Update: Dec 15, 2022
Version: 1.1
Version history
1.1
Dec 15, 2022
Dec 14, 2022
First release

More by Abdulkarim Nasir

Offline Quran | Mukhtar alHajj 44 Complete Tafseer Sheikh Jafar 65 Riyadus Salihin Hausa 50 Arbauna Hadith Sheikh Jafar 65 Sudais Full Quran MP3 Offline 51 Dua e Qunoot Offline MP3 &Text 48 Ultimate Ruqyah Shariah MP3 52 Skin Infections and Treatments 51 Sautus Sunnah Kabiru Gombe 55 Rediyon Hausawa 39 Everyday Dua and Azkar Offline 55 Lakcoci Zafafa 36 Kundin Tarihi - Aminu Daurawa 55 Alaramma Kano Quran MP3 42 Shuraim Full Quran MP3 Offline 63 Umdatul Ahkam Hausa 22 Magana Jari Ce 1 2 3 51 Muallim Repeat Quran Offline 49 Full Quran MP3 Offline Maher 71 Bulughul Maram Hausa 31 Kabiru Gombe 34 Quran Kareem Offline by Alossi 46 Waazi Da Hausa MP3 44 Al-Qur'an FULL iDris Abkar mp3 51 Juz Amma Jafar 37 The Quran in English Offline 48 Siffatus Salatin Nabiyyi Jafar 65 Guzurin Mahajjata 44 Nigerian Currency Gallery 49 Imams of Masjid al Haram 44 Pantami Ramadan Tafseer 2022 54 All Imams of Masjid An-Nabawi 43 Jikan Malam Wa'azin Turmi 55 Yahuza Bauchi | Sharif Bala 49 Hosary Quran Pause You Repeat 52 Miraculous Quran 34 Web Development Languages Quiz 53 Guess The Surah by Emoji 37 خواطر حول القرآن الكريم 43 Quran Offline | Mallam Jaafar 58 Tafarkin Tsira 21 Life of Prophet Muhammad Audio 58 Qari Saidu Haruna Quran MP3 48 Quran Warsh Audio AlJazairi 46 Tilawa Quran - Yasser alDosari 51 Quran AlDuri - Noreen Muhammad 67 Quran Audio Mansour Al Salimi 60 Quran Khalid alJalil Offline 50 Sudanese Quran AlZain Mohamed 50 Noble Quran Ali al Huzaifi 51 al-Agami Quran Voice 44 Lives Of The Prophets 54 JAMB Past Questions and Answer 48 99 names of Allah + audio mp3 43 Quran Full+ Dua Saad-alGhamidi 47 Chemical Elements Quiz & Study 48 Quran Hindi Tarjuma and Tafsir 49 Quran Urdu Audio Offline 45 Quran Bengali Translation MP3 52 Color Quran Tafsil Al Maudu'i 52 Mushaf Tajweed Hafs Riwayah 39 Mushaf Al Hifdh Al Muyassar 52 Quran Warsh Tajwid MP3 Offline 53 Quran Qaloon An Nafi Offline 52 13 Line Quran Indopak Script 52 Holy Quran Al Douri An Abu Amr 63 Quran Indonesia Audio Offline 49 Human Anatomy and Physiology + 48 Ultrasound Guide Case Studies 55 All Medical Mnemonics App 55 Supercars Engines Sounds 2024 51 Turkey Hunting Calls App 44 Moose Hunting Calls App 44 Quran In Turkish MP3 and PDF 63 Littafin Ahalari Da Hausa 51 Multi Line Quran Nastaleeq App 45 coran: français, arabe, tafsir 51 Random Quran Verse 46 Chinese Quran Audio Book + 33 Holy Quran | القرآن الكريم 61 Kawaidi Fassarar Hausa 51 Clinical ECG Interpretation 46 Vaginal Yeast Infection Remedy 48 PDF Reader Auto Scroll 54 lab values medical reference + 38 AMC Question Bank 46 Cow Sounds App 35 Rain Soothing Quran for Sleep 53 PLAB Question Bank 46 USMLE STEP 1 QUESTION BANK 48 X-Ray Interpretation Guide 48 Surgical Suture Easy Mastery 54 Whitetail Deer Calls Offline 41 Smart Quran MisharyAlafasy MP3 59 Pregnancy tracker & calculator 52 Quran Autoscroll القرآن الكريم 50 Quran Tafsir English Audio 55 Ruwan Bagaja Offline 34 Sahih Bukhari English Audio 49 Bayan ul Quran - Tafseer Urdu 48 Palestine Profile Pic Maker 48 Heart Sounds and Lung Sounds 46 Riyadus Salihin English Arabic 53 Pink Quran App القران الكريم 53 Quran in Spanish Read + Listen 58 Russian Quran - Коран Хаким 55 Tafheem ul Quran Urdu Offline 52 Tarihin Annabi Yusuf MP3 45 koranen svenska: läs & lyssna 51 Pathology for the USMLE Exams 47 Prophet Muhammad In The Bible 48 Tuhfat Al Atfal - تحفة الأطفال 53 koran audio mp3 pro : deutsch 52 sahih bukhari shareef urdu pro 48 TDEE Calculator + BMR + BMI ° 42 Tafheem ul Quran English Audio 48 40 hadith e nawawi Offline 41 Qaida Noorania - قاعدة نورانية 59 Tafseer Ibn-e-Kaseer Urdu MP3 54 Ahsanul Qawaid - Learn Quran 55 ميسر المتون - المقدمة الجزرية 47 Noorani Qaida IndoPak Edition 53 Ahkamul Janaiz | KashfShubuhat 43 baby sleep - baby white noise+ 52 Matn Shatibiyyah متن الشاطبية 59 Quran For Kids 10 surahs 54 The Power of Istighfar 51 Hafalan Juz Amma Lengkap 55 Juz Amma MP3 Offline - Muallim 41 MP3 Quran Playlist Player 52 Alƙurani Mai Girma Hausa Quran 48 Surah Al Baqarah MP3 Offline 35 MRCP Question Bank 37 100 Cases In Surgery 48 Raddul Azhan Tafsirin Gumi MP3 49