Siffatus Salatin Nabiyyi Jafar

🇺🇸 United States
Abdulkarim Nasir  | 
65
ASO score
Text
80/100
Reviews
50/100
Graphic
60/100
Other
0/100
rating
App Rating
3.6
rating
Votes
24
rating
App Age
6y 6m
rating
Last Update
Mar 17, 2025

Compare with Category Top Apps

Metrics
Current App
Category Top Average
Difference
Rating
4.17
4.46
-7%
Number of Ratings (Voted)
23
498.7K
-100%
App Age
6y 6m
8y 5m
-23%
In-app Purchases Price
$0
$45
Update Frequency
272d
40d
+578%
Title Length
30
24
+25%
Subtitle Length
30
26
+15%
Description Length
3 957
2 499
+58%
Number of Screenshots
936
1081
-13 %
Size
149MB
281MB
-47 %

Category Ranking in United States

All
New
Trending Up
Trending Down
Top Dec 07, 2025 Dec 14, 2025
No results were found!
Top Dec 07, 2025 Dec 14, 2025
No results were found!
Top Dec 07, 2025 Dec 14, 2025
No results were found!
Top Dec 07, 2025 Dec 14, 2025
No results were found!

Ranking Keywords in United States

Keywords App Rank
Illustration
Analyze this and other apps using Asolytics tools

Text ASO

Title (
Characters: 30 of 30
)
Siffatus Salatin Nabiyyi Jafar
Subtitle (
Characters: 30 of 30
)
Yadda Sallar Manzon Allah Take
Description (
Characters: 3957 of 4000
)
Siffatus Salatin Nabiyyi MP3 - Sheikh Ja'afar Mahmud Adam Download this app to learn how to pray the Muslim Prayer as taught by Prophet Muhammad (s.a.w). The audio is in Hausa language and works perfectly offline. You can also follow the lessons by reading the sift Salah an-nabi in Arabic text Siffatus Salatin Nabi mp3 da pdf karatun littafin (Sifat Salat Nabiy Hausa) a inda mawallafin littafin Muhammad Nasiruddeen Al Albani yayi bayanin yadda sallar manzon Allah (s.a.w) take tun daga kabbarar-harama har zuwa sallama kamar kana Kallon Annabi yanayin sallar. Fassarar littafin da darusan na marigayi mallam Jafar Mahmud Adam ne. Siffatus Salatin Nabiyyi MP3 Offline Tarihin Sheikh Jafar Mahmud Adam An haifi marigayi Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam agarin Daura, a shekara ta 1962 (ko da yake wani lokacin yakan ce 1964). Marigayi Sheikh Ja'afar ya fara karatunsa na allo a gidansu, awurin mijin yayarsa, Malam Haruna, wanda kuma dan uwansu ne na jini. Daga nan kuma sai aka mayar da shi wajen wani Malam Umaru a wani gari wai shi Koza, kimanin kilomita 9 a arewa da Daura, wanda shi ma akwai dangantaka ta jini a tsakanin su, wanda kuma shi nemu sabbabin zuwansa Kano. Bayan sun zo Kano ne tare da wannan malami nasa, a shekara ta 1971 (ko 1972), sai suka zauna a makarantar Malam Abdullahi, wanda asalinsa mutumin jamhuriyar Nijar ne, amma yake zaune a unguwar Fagge a Kano. Tun kafin zuwansu Kano, marigayi Sheikh Ja'afar yariga ya fara haddar Alkur'ani mai girma, wanda ya kammala a shekara ta 1978. Bayan da Malam ya kammala haddar Alkur'ani mai girma, kasancewarsa mai sha'awar ilimi, sai ya shiga makarantu biyu a lokaci daya a shekara ta 1980. Ya shiga makarantar koyon Larabci ta mutanen kasar Misra a cibiyar yada al'adun kasar Misra, (Egyptian Cultural Centre), sannan kuma ya shiga makarantar manya da ba su yi boko ba ta Masallaci Adult Evening Classes, tunda a lokacin shekarunsa sun wuce shekaru na primary, amma duk da haka a wannan lokaci shi ne mafi kankanta a ajinsu. Ya kammala wadannan makarantu a shekara ta 1983. Wannan kuma shi ya ba shi damar shiga makarantar GATC Gwale a shekara ta 1984, kuma ya kammala a shekara ta 1988. A shekara ta 1989, malam ya sami gurbin karatu a jami'ar musulunci ta Madinah, a inda ya karanta ilimin tafsiri da Ulumul Kur'an, wanda kuma ya kammala a shekara ta 1993. Sannan kuma Sheikh Ja’afar ya sami damar kammala karatunsa na digiri na biyu (Masters) a Jami’ar Musulunci, A Oundurman Sudan. Kafin rasuwarsa, ya riga yayi nisa wajen karatunsa na digiri na 3, wato digirin digirgir (PhD), a Jami’ar Usman Dan Fodiyo Sokoto. Daga cikin malamansa na ilimi, akwai malaminsa na farko, mutumin kasar Masar, Sheikh Abdul-Aziz Ali al-Mustafa, da kuma Malam Nuhu a unguwar Dandago, wanda malam ya karanci ilimi fikihun malikiyya da wadansu littattafai na hadisi a gurinsa, da kuma Malam Muhammad Shehu, mutumin Lokoja, wanda Malam ya karanci nahawu da sarfu da balaga da adab a wajensa. Akwai kuma Sheikh Abubakar Jibrin limamin masallacin Juma'a na BUK, akwai kuma Dr. Ahmad Muhammad Ibrahim shi ma na jami'ar Bayero ta Kano. Daga cikin karatuttukan da malam ya karantar dasu, sun hada da tafsirin Alkur'ani mai girma, Kitabuttauhiid, Umdatul Ahkaam, Arba'una Hadiith, Kashfusshubuhaat, Bulugul Maraam, Riyaadussalihiin, Siiratun Nabawiy, Ahkaamul Janaa'iz, Siffatus Salaatun Nabiiy. Kafin rasuwarsa, malam ya fara gagarumin aikin rubuce tafsirinsa a harshen Hausa a karkashin cibiyar (Sheikh Ja'afar Islamic Documentation Centre). Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam ya rasu ranar juma'a 26/Rabii'u Awwal/1428 (13/04/2007) sakamakon harin da aka kai masa, a daidai lokacin da yake jagorantar sallar asuba a masallacin Juma'a na Dorayi. Ya bar mata 2, da 'yaya 6, yayin da aka haifa masa ta bakwai kwanaki 58 daidai bayan aiwatar da wannan kisan gilla a kansa. Dubun-dubatar mutane ne daga ko'ina cikin kasar nan suka halarci jana'izarsa. Allah ya ji kan sa ya gafarta masa, ya saka masa da gidan aljanna.}
Read more

Visual ASO

Screenshots

Rating & Reviews

Reviews Overview
🧐 Coming Soon…
Rating
3.6
24 voters

Some Latest Reviews

Other

Additional Information
Rating:
3.63
Voted: 24
App Store Link:
Website:
Email: -
Privacy Policy:
Categories: Lifestyle
Size: 148MB
App Age: 6 years 6 months
Release Date: Jun 11, 2019
Last Update: Mar 17, 2025
Version: 1.2
Version history
1.2
Mar 17, 2025
- Complete 25 cassettes of Siffatus Salah - Play without internet - Ability to resume reading siffatus Salah from where the page you left off - App now supports iOS 11.0 or later
1.1
Oct 12, 2019
- App now works on iPad and iPhone - You can now read the Siffatus Salatin Nabiyyi to follow the lessons - New beautiful user interface. Enjoy!

More by Abdulkarim Nasir

Everyday Dua and Azkar Offline 65 Tambayoyi Dubu - Sheikh Jafar 61 Arbauna Hadith Sheikh Jafar 57 Complete Tafseer Sheikh Jafar 65 Dua e Qunoot Offline MP3 &Text 48 Rediyon Hausawa 39 Riyadus Salihin Hausa 50 Sudais Full Quran MP3 Offline 51 Ultimate Ruqyah Shariah MP3 57 Skin Infections and Treatments 51 Umdatul Ahkam Hausa 22 Sautus Sunnah Kabiru Gombe 55 Full Quran MP3 Offline Maher 71 Shuraim Full Quran MP3 Offline 58 Kundin Tarihi - Aminu Daurawa 55 Muallim Repeat Quran Offline 49 Siffatus Salatin Nabiyyi Jafar 65 Magana Jari Ce 1 2 3 51 Alaramma Kano Quran MP3 42 Quran Kareem Offline by Alossi 46 Waazi Da Hausa MP3 44 Bulughul Maram Hausa 31 Lakcoci Zafafa 36 Kabiru Gombe 34 خواطر حول القرآن الكريم 43 Guzurin Mahajjata 44 Imams of Masjid al Haram 44 Juz Amma Jafar 37 Nigerian Currency Gallery 49 Jikan Malam Wa'azin Turmi 55 All Imams of Masjid An-Nabawi 45 Qari Saidu Haruna Quran MP3 48 Pantami Ramadan Tafseer 2022 54 Quran Offline | Mallam Jaafar 58 Life of Prophet Muhammad Audio 58 Tafarkin Tsira 21 Hosary Quran Pause You Repeat 52 The Quran in English Offline 48 Miraculous Quran 34 Web Development Languages Quiz 53 Guess The Surah by Emoji 37 Quran Warsh Audio AlJazairi 46 Yahuza Bauchi | Sharif Bala 49 Al-Qur'an FULL iDris Abkar mp3 51 Quran Audio Mansour Al Salimi 60 Quran Khalid alJalil Offline 50 Lives Of The Prophets 54 Noble Quran Ali al Huzaifi 51 Sudanese Quran AlZain Mohamed 50 Quran AlDuri - Noreen Muhammad 67 Tilawa Quran - Yasser alDosari 51 Quran Urdu Audio Offline 45 al-Agami Quran Voice 44 Chemical Elements Quiz & Study 48 JAMB Past Questions and Answer 48 99 names of Allah + audio mp3 43 Quran Full+ Dua Saad-alGhamidi 47 Chinese Quran Audio Book + 33 Quran Hindi Tarjuma and Tafsir 49 Mushaf Al Hifdh Al Muyassar 52 Holy Quran Al Douri An Abu Amr 63 Quran Qaloon An Nafi Offline 52 Quran Indonesia Audio Offline 49 Color Quran Tafsil Al Maudu'i 52 Quran Warsh Tajwid MP3 Offline 53 13 Line Quran Indopak Script 52 Mushaf Tajweed Hafs Riwayah 39 Quran Bengali Translation MP3 52 Supercars Engines Sounds 2024 51 coran: français, arabe, tafsir 51 Holy Quran | القرآن الكريم 61 Multi Line Quran Nastaleeq App 45 Quran In Turkish MP3 and PDF 63 Littafin Ahalari Da Hausa 51 Ultrasound Guide Case Studies 55 All Medical Mnemonics App 45 Whitetail Deer Calls Offline 41 Random Quran Verse 46 Vaginal Yeast Infection Remedy 48 X-Ray Interpretation Guide 48 Surgical Suture Easy Mastery 54 Cow Sounds App 35 Turkey Hunting Calls App 44 Kawaidi Fassarar Hausa 51 Human Anatomy and Physiology + 48 Moose Hunting Calls App 44 Clinical ECG Interpretation 46 lab values medical reference + 38 Quran Autoscroll القرآن الكريم 50 Smart Quran MisharyAlafasy MP3 59 PDF Reader Auto Scroll 54 Rain Soothing Quran for Sleep 53 AMC Question Bank 46 PLAB Question Bank 46 USMLE STEP 1 QUESTION BANK 48 Ruwan Bagaja Offline 33 Pink Quran App القران الكريم 53 Pregnancy tracker & calculator 52 Heart Sounds and Lung Sounds 46 Riyadus Salihin English Arabic 53 Tafheem ul Quran Urdu Offline 52 Palestine Profile Pic Maker 48 Bayan ul Quran - Tafseer Urdu 48 Sahih Bukhari English Audio 49 Quran Tafsir English Audio 55 Tuhfat Al Atfal - تحفة الأطفال 53 Russian Quran - Коран Хаким 55 Tarihin Annabi Yusuf MP3 44 koran audio mp3 pro : deutsch 52 Qaida Noorania - قاعدة نورانية 59 Tafheem ul Quran English Audio 48 sahih bukhari shareef urdu pro 48 40 hadith e nawawi Offline 40 Tafseer Ibn-e-Kaseer Urdu MP3 54 Quran in Spanish Read + Listen 58 koranen svenska: läs & lyssna 51 Pathology for the USMLE Exams 47 Prophet Muhammad In The Bible 48 TDEE Calculator + BMR + BMI ° 42 Ahkamul Janaiz | KashfShubuhat 43 Ahsanul Qawaid - Learn Quran 55 ميسر المتون - المقدمة الجزرية 47 Noorani Qaida IndoPak Edition 53 Quran For Kids 10 surahs 54 Matn Shatibiyyah متن الشاطبية 49 baby sleep - baby white noise+ 52 Raddul Azhan Tafsirin Gumi MP3 49 MRCP Question Bank 37 100 Cases In Surgery 48 Alƙurani Mai Girma Hausa Quran 48 Hafalan Juz Amma Lengkap 55 Juz Amma MP3 Offline - Muallim 41 The Power of Istighfar 51 MP3 Quran Playlist Player 52 Surah Al Baqarah MP3 Offline 35
Version history